Waɗannan sune kishiyoyin mahaifiyar yaron da suka ɗaureshi a turkar dabbobi bayan rasuwar mahaifiyarsa , har tsawon shekaru biyu basa bashi abinci saidai yaci kashinsa, dana dabbobi da kuma abincin dabbobi, tare da mahaifinsa a ofishin ƴan sanda na jihar Kebbi.
Monday, 10 August 2020
Home
Unlabelled
Waɗannan sune kishiyoyin mahaifiyar yaron da suka ɗaureshi a turkar dabbobi shekara 2
Waɗannan sune kishiyoyin mahaifiyar yaron da suka ɗaureshi a turkar dabbobi shekara 2
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
ads1
Author Details
new platform in northern arewa
No comments:
Post a Comment