YUNUSA YELLOW YA SHAKI ISKAR YANCI
Bayan hukuncin daurin shekaru Ashirin da Shida da wata kotu ta yankewa Yunusa a kudancin Najeriya.
Yanzu nake samun labarin cewar Senata Kabiru Gaya, ya kubutar da Yunusa Yellow, inda yanzu haka Yunusa ya dawo. Tabbas Kabiru Gaya yayi matukar kokari kuma ya cancanci a yaba masa.
Wednesday, 22 July 2020
YUNUSA YELLOW YA SHAKI ISKAR YANCI
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
ads1
Author Details
new platform in northern arewa
No comments:
Post a Comment