Nadin Fami kayode a matsyin Sadaukin shinkafi mutun biyar 5 Sunyi murabus sun ajiye sarautarsu. - Mahanga

Barka da zuwa shafin mahanga, Mahanga shafi ne da zai dinga kawo muku labari masu banmamaki da ban dariya , tare da littatafai na hausa wato ( novel's )

People Online

Breaking

ads

Wednesday, 22 July 2020

Nadin Fami kayode a matsyin Sadaukin shinkafi mutun biyar 5 Sunyi murabus sun ajiye sarautarsu.

Nadin Fami kayode a matsyin Sadaukin shinkafi mutun biyar 5 Sunyi murabus sun ajiye sarautarsu... Daga dauda Umar januhu Tunbayan da maimartaba Sarkin Gabas na shinkafi Alhaji Muhammadu isah makwashe ya Bama Tsohon Ministan Jiragen saman kasar,Wato femi kayode Sarautar Sadaukin Shinkafi Al,amura suka Fara zafi tare da samun cece kuce Daga wajen mutanen Shinkafi dama Arewa Baki daya Wanda Al,umma suka Bayayyana Rashin jindadinsu kan wannan Nadin na maimartaba. Yanzu hakadai tuni Wasu daga cikin masu Rike da mukamai a masarautar suka Fara Ajiye Rawunansu domin kyama dakuma Nuna Rashin Goyon bayan Hakan daga masarautar tuni Mutane biyar suka aje Sarautar tasu kamar. Dr.suleiman shu'aibu hinkafi (sarkin shanun shinkafi) class="separator" style="clear: both; text-align: center;">
Dr.Tujjani salihu shinkafi (Uban marayun shinkafi) Hon.Bilyaminu Yusuf (Sardaunan shinkafi) Alhaji yawale shinkafi (Dan'majen shinkafi Hajiya Hadiza Umar shinkafi( 'Iyar shinkafi)

No comments:

Post a Comment

ads1