KASAN KWALLON DATA RIKITA DUNIYAR PHYSICS??
.
.Yau shekara 23 kenan tun bayan lokacin Robert carlos yaci wata kwallo da ake kira impossible goal.carlos yaci kwallonne awasan share fagen buga kofin world cup 1998 wanda sukayi da kasar france.
.
.manyan masana ilimin kimiyya su 4 y'an kasar france sunce wannan kwallon takaryata bayanin da physics yayi akan direction.
.carlos yabuga kwallonne tundaga yadi na 35 kusan rabin fili kenan kuma kwallon tashiga ragar france.
.
.MEYASA AKACE TAKARYATA PHYSICS??
.
.Afarko kasar Brazil tasamu bugun tazarane alokacin france tazura mata kwallo 1 araga. Carlos yakarbi bugun tazarar mai nisan metre 35 kuma kwallon batayi saitin ragaba kokadan.carlos yadaki kwallon daidai karfinshi kuma ta tafi dakarfin gaske amma abin mamaki sai kwallon takarya kwana tashiga raga wadda mamakin abin yahana golan kasar france motsi kokadan. Dafarko anrunka kiran kwallon amatsayin "banana goal" amma masana kimiyya sunce bahaka takeba inda suka sanya mata suna impossible goal. sunce kwallon tasamu sunanne saboda babu yadda za'ayi afitar da graph yabada daidai da abinda ake bukata amma saigashi ita wannan kwallon tanuna cewar za'a iyasamu. bantaba kwatanta irin wannan kwallonba koda wasa ,hakika nayi mamaki yadda kwallon tashiga raga duk da daman nayi hakane daniyyar inyi nasara kamar yadda carlos yafadi ma jaridar france magazine bayan tashi daga wasan.
.
.haryanzu ba'asamu wata kwallo daza'ahada da wannan kwallonba kamar yadda wani tsohon ma'aikacin UEFA yafadi ajiya juma'a
.
.carlos yayi kusan daukakin rayuwarshi areal madrid yakuma samu nasarori da dama inda yalashe kofin champion 3 dakuma laliga 4.
.
.carlos ya ajiye harkar wasanni ashekarar 2015 alokacin yanada shekara 42 aduniya.
Wednesday, 22 July 2020
KASAN KWALLON DATA RIKITA DUNIYAR PHYSICS??
Tags
# LABARUN WASANNI

About Manuniya
LABARUN WASANNI
Tags:
LABARUN WASANNI
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
ads1
Author Details
new platform in northern arewa
No comments:
Post a Comment