Gwamnati ta bayyana sanda sabbin ma’aikatan N-Power na shekarar 2020 zasu fara aiki.
Ministar kula da Ibtila’i da Jinkai, Sadiya Umar Farouk ce ta bayyana cewa nan da karshen shekarar nan ake tunanin sabbin ma’aikatan zasu fara aiki.
Ta bayyan hakanne a hirar da sukayi da voa akafar sadarwa ta facebook kamar yadda wakilin manuniya ya bibiyi lamarin.
Inda ta kara da cewa sati mai zuwa insha allah ake saran zaka kulle daukar ma,aikatan za,a fara aikin tantancesu.
Monday, 20 July 2020
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
ads1
Author Details
new platform in northern arewa
No comments:
Post a Comment