BABBAN KAMU: Sojojin Nijeriya Ta Kama Wasu Manyan 'Yan Bindiga Masu Garkuwa Da Mutane A Sokoto
Rundunar sojojin Nijeriya sashin Ofureshion SAHEL SANITI ta samu nasarar kama wasu manyan masu garkuwa da mutane tare da kwace baburan da suke amfani da su wurin daukar mutane, a yankin Arewa maso yamman a lokacin da Sojojin ke wani atisaye a cikin dajin dake yankin Sokoto.
Thursday, 23 July 2020
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
ads1
Author Details
new platform in northern arewa
No comments:
Post a Comment