ABUBUWA GUDA 5 DA ZA SU HANA KA CIN MORIYAR SABON SHIRIN N-POWER - Mahanga

Barka da zuwa shafin mahanga, Mahanga shafi ne da zai dinga kawo muku labari masu banmamaki da ban dariya , tare da littatafai na hausa wato ( novel's )

People Online

Breaking

ads

Thursday, 25 June 2020

ABUBUWA GUDA 5 DA ZA SU HANA KA CIN MORIYAR SABON SHIRIN N-POWER

ABUBUWA GUDA 5 DA ZA SU HANA KA CIN MORIYAR SABON SHIRIN N-POWER 1- Idan ka kasance kana cikin sahun waɗanda suke shirin N-Power na baya(Batch A and B), ko ka ƙara cikewa ba zaka yi nasarar kasancewa a sahun sababbin da za'a ɗauka ba 2- Idan nambar BVN ɗinka bai yi daidai da sunan da kayi rigistar N-Power ba zaka samu damar shiga sahun sababbin waɗanda zasu ci gajiyar sabon shirin ba 3- Idan kayi kuskure wajan saka nambar asusunka(account number) ko BVN. za'a hanaka shiga sabon shirin N-Power 4- Sannan idan baka yi nasara a gwajin da za'a gudanar a yanar gizo-gizo (online test) ba, duk da kasance gwajin zai kasance mai sauƙi. A nan ma ba zaka samu nasarar shiga sabon shirin N-Power ba 5- Idan kayi kuskure a wajan zaɓar matakin karatunka ko ajin da kake , ba zaka yi nasarar shiga sabon shirin N-Power ba. misali mai NCE dole ya cike NCE

No comments:

Post a Comment

ads1