Matasa Sun Lakadawa Tsohon Da Aka Kama Yana Yi Wa Yarinya Fyade Dukan Tsiya A Jihar Taraba
Wannan wani tsoho ne a jihar Taraba, an kama shi ya ja karamar yarinya cikin makarantar Government College Jalingo yana yi mata fyade da karfin tsiya.
Matasa sun lakada masa duka, kafin daga bisani 'yan sanda suka zo suka tafi da shi tare da yarinyar da ya yi wa fyade.
Allah Ya sauwake.
Daga Datti Assalafiy
No comments:
Post a Comment